BATUN MU

Tarihi yanuna Sufaye su suka isar da sakon Addinin Musulunci akasar Afirka tun sama da shekaru 1200AH,Musamman Kasar Najeriya, Niger, Mali, Ghana, Senegal, Sudan da dai sauransu tahanyar zaman lafiya da lumana. Aikin wannan yanar gizon yada karatukan Mallaman
Musulunci(Sufaye) cikin sauki. Allah ya saka musu da alheri mu kuma muna Allah yabamu ikon
bin tafarkin su tagaskiya wanda zai sadar damu ga shugaban halitta Sayyiduna RasuluLLAH
Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.